Shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe ya sake yin wata kwaba, inda ya karanta wani jawabin da ba shi da alaka da wani taron ya halarta.
Shugaba Mugabe ya karanta jawabin ne a wajen taron shekara-shekara na jam'iyyar Zanu-PF mai mulkin kasar, kuma sai da ya ci kusan rabin minti yana karanta jawabin kana aka sauya masa da jawabin da ya dace da taron.
A watan Satumban da ya wuce ma, shugaba Mugaben ya karanta wani tsohon jawabi a majalisar dokokin kasar, wanda ya taba karantawa a baya, kimanin wata guda.
Sunday, 13 December 2015
Mugabe ya yi katobara
Tags
Artikel Terkait
- Shugaba Bashar Al-assad ya kira matakin da Burtaniya ta dauka na kai hare-hare ta sama ci
- A karo na biyu tun bayan da ya dawo jinya daga waje, Shugaba Muhammad Buhari ya
- Ministar harkokin mata, Hajiya Aishatu Isma'ila ta soma yi wa tsohon mataimakin shugaban
- Yan Boko haram sun sha kai hare hare a Abuja birnin Tarayyar Najeriya REUTERS JamiR
- DAGA AUWAL M KURA Kasa da awanni ashirin da hudu al-ummar Rohingya kusan Dubu Talat
- Jarumin fina finan nan Hausa Adam A Zango ya ce lafiyarsa kalau sabanin jita-jitar da ake
Newsletter
Berlangganan artikel terbaru dari blog ini langsung via email
Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai
Subscribe to:
Post Comments (Atom)