Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana aniyarsa ta karawa sojojin kasar wa'adin da ya dibar musu na murkushe kungiyar Boko Haram.
A kwanakin baya ne dai shugaban ya bai wa sojojin umarnin kawar da kungiyar kafin karshen watan Disambar da muke ciki.
Sai dai a wani taron manyan jami'an rundunar sojin kasar da aka yi a birnin Dutse na jihar Jigawa, Babban Hafsan tsaron Najeriya, Janar Abayomi Gabriel Olonishakin, wanda ya karanta jawabin Shugaba Buhari, ya ambato shi yana cewa a shirye gwamnatinsa take ta kara wa sojojin wa'adi idan suka bukaci hakan.
Monday, 7 December 2015
Za a karawa sojoji wa'adin murkushe Boko Haram
Tags
Artikel Terkait
- Ministar harkokin mata, Hajiya Aishatu Isma'ila ta soma yi wa tsohon mataimakin shugaban
- Yan Boko haram sun sha kai hare hare a Abuja birnin Tarayyar Najeriya REUTERS JamiR
- Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya kori wasu kwamishinonin sa biyar inda ya nada wasu a
- Shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe ya sake yin wata kwaba, inda ya karanta wani jawab
- Jarumin fina finan nan Hausa Adam A Zango ya ce lafiyarsa kalau sabanin jita-jitar da ake
- DAGA AUWAL M KURA Kasa da awanni ashirin da hudu al-ummar Rohingya kusan Dubu Talat
Newsletter
Berlangganan artikel terbaru dari blog ini langsung via email
Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai
Subscribe to:
Post Comments (Atom)